A SA MIN KIRAN SALLAH
Na
Kabiru Yusuf Fagge (Anka)
Wani Danfulani ne ya dauki azumi, kuma gashi a ranar ana yin rana
sosai, don haka azumin yana baiwa Danfullo wahala sosai. Yana zaune ya yi
jugum, ya kunna rediyo sai ya ji ana yin ZABI-SONKA, kowa yana buga waya ya
gaishe da mutane uku, sannan ya fadi wakar da yake so a saka masa.
Danfulani ya buga waya aka bashi dama ya gaishe da mutane uku
a karshe ya zabi wakar da yake so a sa masa.
Danfulani ya ce “Ni kam ina gaishe da Baffa Lamurado da
Goggo, kai shu kenan, kawai a sha min kiran sallar magariba.”
thanks very much
ReplyDeleteGreat 👌 I love this 💖 keep it up 💯🙏
ReplyDeleteVery funny 😄😄😂
ReplyDeleteCool good stuff
ReplyDeleteHahaha 😂
The Fulani man is eager to break fast
ReplyDeleteWonder hhhhh
ReplyDeleteHaha
ReplyDeletekai yayi dadi
ReplyDeletekaiiii
ReplyDelete