Sunday, September 2, 2018

Hausa Novel

DAREN BAKIN CIKI 

Duk da duniya ta ci gaba rayuwar mata ta sami sauyin da ake buqata, Amma ga Dijatu wannan ci gaban bai risketa ba, domin ta hadu da abin da ya dugunzuma rayuwarta har ta fada halin da har duniya ta kare ba za ta manta ba. Wani dare na ba za ta manta da shi ba, daran da wani azzulumi ya kaiwa rayuwarta farmaki har ya ci nasarar cimma burinsa, wannan shi ne daran da ya ci gaba da jagorantar dararanta da suka zamto bakake mara haske har abada. "Ni Dijatu ba ni da amfani, ba ni da sauran rayuwa bayan zamtowa tamkar mummunar baiwar da ba ta da mafita."
                   
               -Fauziyya D. Sulaiman

No comments:

Post a Comment

RANAR HAUSA: ƘUNGIYAR HAUSA TA BUK TA CIRI TUTA

 RANAR HAUSA: ƘUNGIYAR HAUSA TA BUK TA CIRI TUTA Nabila Muhammad Ƙungiyar Hausa ta BUK ƙarƙashin jagorancin Kabiru Yusuf Fagge wanda aka fi ...