Bikin Bayar Da Kyaututtuka Na Gasar Rubutun Gajerun Labarai Ta Pleasant Library and Books Da Makarantar Malam Bambadiya
RANA: Juma'a, 21 ga watan Satumba 2018.
WURI: Mazaunin Pleasant Library and Books, dab da hanyar zuwa Airport da ke kan Titin zuwa Daura, Katsina.
LOKACI: Karfe 2 zuwa 6 na Yamma.
Ga zakarun gasar da za a ba kyaututtuka a ranar bikin.
Wadanda suka ga wannan sanarwa don Allah su sanar da saura.
Mun gode.
Ga zakarun gasar da za a ba kyaututtuka a ranar bikin.
- Na'ima Abdullahi Daga Jihar Katsina, Taken Labari Zagon Kasa
- Kabir Yusuf Fagge Daga Jihar Kano, Taken Labari Matalauciyar Rayuwa
- Zakariya Haruna Daga Jihar Kano, Taken Labari Da Sandar Hannunka
- Fadila H. Kurfi Daga Jihar Katsina, Taken Labari Rayuwar 'Ya Mace
- Abubakar Yusuf Mada Daga Jihar Zamfara, Taken Labari Sauyin Rayuwa
- Hamza Dawaki Daga Jihar Kano, Taken Labari Katantanwa
- Ibrahim Babangida Suraj Daga Jihar Katsina, Taken Labari Hangen Dala
- Hassana Abdullahi Hunkuyi Daga Jihar Kaduna, Taken Labari A Sasanta
- Kabiru Shu'aibu Daga Jihar Kano, Taken Labari Ragguwar Dabara
- Amina Sani Shu'aibu Daga Jihar Kano, Taken Labari Balaguron Talauci
- Fatima Husaini Ladan Daga Jihar Katsina, Taken Labari Kowa Ya Bar Gida
- Ashiru Dan Azumi Gwarzo Daga Jihar Kano, Taken Labari Jamhuriyar Matalauta
- Usman Muhammad Alqasim Daga Jihar Katsina, Taken Labari Dangina
- Jamila Muhammad Lawal Daga Jihar Kaduna, Taken Labari Tsananin Talauci
- Zaharadeen Nasir Daga Jihar Kano, Taken Labari Salmakal
Wadanda suka ga wannan sanarwa don Allah su sanar da saura.
Mun gode.
No comments:
Post a Comment