Wednesday, August 22, 2018

Majnun Laila sanannan labarin soyayya ne da aka fassara shi zuwa Hausa cikin salo mai matukar armashi da sanyaya zuciya, musamman ga marubuta.
Labari ne da ya zowa da masoya da sabuwar rayuwar soyayya.

1 comment:

  1. masha Allah muna marhabun da wannan page. Kuma ina bukatar labarin laila majnun. Daga bodmas hadejia

    ReplyDelete

GASAR ƘAGAGGUN LABARAI TA WOW

GASAR RUBUTUN ƘAGAGGUN LABARAN HAUSA TA ƘUNGIYAR WOW TA 2026 A karon farko ƙungiyar mata ta Women of Words ta shirya gasar rubutun gajerun ƙ...