An gina wannan rumbu ne domin:
-Tattara Bangwayen Marubuta Littattafan Hausa
-Tarihin Rayuwar Marubuta Littattafan Hausa
-Tsokaci ko gutsire daga littattafan marubuta
-Gajerun Labarai daga marubuta da masu karatu
-Bayani a kan sababbin litattafai
-Sanarwar fitowar sababbin littattafai
-Da sauran bayanai a kan marubuta littattafan Hausa
No comments:
Post a Comment