RAYUWAR ALMAJIRAI A KASAR HAUSA
Yadda almajirai suke rayuwa a kasar Hausa abin yana da matukar munin da ya wuce misali.
Ba sa samun abinci, sannan ba sa samun abinci mai kyau,
Ba sa samun ruwan sha mai kyau,
Ba su da suttura mai kyau,
Ba su da makwanci mai kyau,
Ba su da nutsuwa da kwanciyar hankali,
Ba su da 'yanci
Ba sa samun kyakkyawar rayuwa.
Shin laifin wane ne; shugabanni, ko al'ummar, ko iyayen da suka kawo su?
YA KAMATA A HADU A DUBA RAYUWAR ALMAJIRAI A KASAR HAUSA, DON SUMA 'YA'YA NE
No comments:
Post a Comment