Wednesday, August 22, 2018

ABOKIN DARIYA

Littafin ABOKIN DARIYA, gajerun labarai na ban dariya da aka tattara don nishadantarwa, da maganin hawan jini da zai sa mutum ya washe, ya bar kunci da fushi.

Daga marubuci: Kabiru Yusuf Fagge (Anka)

No comments:

Post a Comment

MAKAHO MAI FITILA

MAKAHO MAI FITILA Wani saurayi yana yawo da dare sai ya hangi wani mutum da fitila. Da suka gamu, ya ga ashe makaho ne. Ya ce, "Kai wa...