INUWAR MARUBUTA (don cigaban marubuta)
(Fitowa Ta 2, Fabarairu 2005)
Tuna baya: Labarun shekaru 15 baya
Kudinta N50
LABARUN DA SUKE CIKI
-MARUBUTA ZA SU DAIDAITA SAHU?
Taron marubuta da hukumar A Daidaita Sahu, domin daidaita sahun fannin rubuce-rubuce
-BAN GOYI BAYAN RUBUTUN BATSA BA...- ZAINAB LAWAN BIRGET
Hira da marubuciya, Zainab Lawan Birget, inda ta nuna rashin goyon bayanta ga rubutun batsa.
-MATA MARUBUTA: INA AKA DOSA?
"Marubuta mata ne suka hadu suka yanke shawarar kafa wannan kungiya mai suna Kallabi bisa jagorancin Hajiya Balaraba Ramat, domin inganta rubutu da marubuta." Cewar sakatariyar kungiyar Hajiya Halima Yakasai (Ummi)
-ABUBAKAR IMAM: GWARZO, KAKAN MARUBUTA
Sharhi a kan wani bangare na rayuwa Alhaji Dr. Abubakar Imam, a filin GWANAYENMU, tare Kabiru Yusuf Fagge
-WANE NE GWARZON MARUBUCI NA 2004?
Yayin gabatar da gasar gwarzon marubuci na 2004 a bisa bangarori mabambanta. Kamar:
*Gwarzon Littafi na shekara
*Gwarzon Marubuci
*Gwarzon Zubi Da Tsari
*Gwarzon Jigo
*Gwarzon Tsara Taurarin Labari
*Gwarzon Dabarun Bayar da Labari
*Gwarzon Ka'idojin Rubutu
*Gwarzon Inganta Littafi
*Gwarzon Tsara Babi-Babi
*Gwarzon Bude Labari Da Rufewa
Wanda aka ba makaranta damar su yi zaben da kansu.
-ZA A GURFANAR DA WATA MARUBUCIYA A KOTU SABODA...
Wata marubuciya ce ta kira ruwa a littafinta, aka neman a shiga kotu.
SAURAN LABARU DA FILAYE
-TSOKACI -Aminu Ala
-TEBURIN EDITA - Muhammad Lawal Barista
-WASIKU
-MU SAN MARUBUTA
-RA'AYOYINMU -Halima Yusuf Yakasai (Ummi)
-KOWAG GYARA - Ibrahim Mu'azzam
-BABBAR MAGANA
-KUNDI - Nura Y. Danbature
-DUNIYAR MARUBUTA - Ibrahim M. Indabawa
-GASKIYAR AL'AMARi
-SARKIN TSALLE
Da sauransu
No comments:
Post a Comment