Thursday, June 4, 2020

GABATAR DA LITTAFIN RUBUTUN FIM





GABATAR DA LITTAFIN RUBUTUN FIM
Gayyatar gabatar da littafin
RUBUTUN FIM Na Bala Anas Babinlata.
Za a yi taron ne a kan wall din Bala Anas Babinlata na Facebook
RANA:
Litinin 8 ga watan June 2020 (wato Litinin mai zuwa)
LOKACI:
Daga karfe 11 na safe zuwa 1 na rana.
WURI:
Online ne taron saboda Corona.
-Kabiru Yusuf Fagge

1 comment:

JAM'I A HAUSA (ADADI)

  Adadi (Jam'i) Kabiru Yusuf Fagge (anka) Adadi shi ne hanyar fayyace yawan abu, wato É—aya ne ko kuma fiye da daya (jam’i) A harshen Hau...