Sunday, June 7, 2020

YADDA TARON GABATAR DA LITTAFIN RUBUTUN FIM ZAI KASANCE RANAR LITININ 8




YADDA TARON GABATAR DA LITTAFIN RUBUTUN FIM ZAI KASANCE RANAR LITININ 8 Ga Watan June, 2020
(1) 11:00-11.05 - Bude taro da addu'a
(2) 11:.05- 11:15 - Jawabin Maraba - Malam Khalid Musa
(3) 11:15-11:35 - Sharhin Littafin Rubutun Fim
Professor Yusuf M. Adamu
(4) 11:35-11:45 - Gudunmawar Marubuta a shirin Fim -
Ado Ahmad Gidan Dabino (MON).
(5) 11:45-11:55 - Nasabar dake tsakanin gundarin labari da tsara labarin fim - Rahma Abdulmajid
(7) 11:55- 12:05 Kasuwancin zamani na littattafai da finafinan Hausa - Bala Anas Babinlata
(6) 12:05-12:20 - Gabatar da littafin Rubutun Fim - Shugaban Hukumar tace fina-finai ta Kano, -
Alh. Isma'ila NaAbba (Afalakallah)
(8) 12:20-12:35 - Jawabin Gabatarwa daga Manyan Baki
(9) 12:35-12:45 - Gajerun Jawabai daga Baki na Musamman
(10) 12:45- 12:55 - Jawabin Godiya da kammala taro - Dr. Ahmad Sarari National President MOPPAN
(11) 12:55- 01:00 Rufe taro da addu'a.

YADDA ZA A SAYI LITTAFIN RUBUTUN FIM
Za a sayi Littafin Rubutun Fim ta wannan Account No.
0020424793 GTBank.
Kudin littafi N1000 ne
Wadanda suke a Kano, ko suke da masu karbar musu a Kano za a sanar dasu a in da zasu karba. Ga Masu sayen electronic copy zasu same shi a wannan link din.
Karin bayani, duk mai son sayen littafin Rubutun Fim don koyon rubutu, sayen Electronic copy zai fi fa'ida, saboda shi akwai support email da za a iya tuntubar marubucin kai tsaye don neman shawarwari da karin bayani.
Za a samu shafin taron gobe Litinin 8 ga watan June 2020 a wannan shafin.

No comments:

Post a Comment

MAKAHO MAI FITILA

MAKAHO MAI FITILA Wani saurayi yana yawo da dare sai ya hangi wani mutum da fitila. Da suka gamu, ya ga ashe makaho ne. Ya ce, "Kai wa...