Wani yaro ne mai suna Jibrilu Musa aka kai shi makarantar kwana ta boarding. Sannan kuma a dakin kwanan daliban (hostel) da aka kai shi gadon da ya samu hawa hudu ne, kuma aka bashi hawan karshe.
Wata rana can tsakar dare suna barci, sai fitsari ya kama Jibrilu ya rasa yadda zai yi, sai ya fara ihu yana kuka, hakan ya sa wasu da yawa daga cikin dakin suka tashi.
Wata rana can tsakar dare suna barci, sai fitsari ya kama Jibrilu ya rasa yadda zai yi, sai ya fara ihu yana kuka, hakan ya sa wasu da yawa daga cikin dakin suka tashi.
Sai shugaban dakin ya motsa ya daga murya ya ce, “Wai wane ne
nan yake yi mana kuka?”
Jin haka ya sa Jibrilu ya yi farat cikin muryar kuka ya ce
“Wallahi Jibrilu ne daga sama ta hudu...”
Dalibai da shugaban daki suna jin haka sai suka ce kafa me na
ci ban baki ba, sai gudu radadada! Dadada!!
No comments:
Post a Comment