Hisabi
A kasan zuciyarta akwai burika da yawa da ba ta cimmawa
ba, akwai mafarkan da ba su tabbata ba, akwai muradan da ba su zo kusa
ba.
A rayuwarta akwai sadaukarwa, irin wacce a lokuta barkatai ta sha
rasa farin cikinta saboda farin cikin wasu. Ba zato rayuwarta ta afka
tsanani, tsananin da take buqatar tallafi daga kowane bigire, a kuma
wannan lokacin ne kowa ya nisance ta ciki har da mai neman aurenta.
Aziza ta fara lilo tsakanin rayuwa da mutuwa!
No comments:
Post a Comment