Sunday, October 18, 2020

KOYON KARATU 6 by Usman Muhammad


 

ZALUNCI DA MAKARKASHIYA cover


 

TARBIYYATUL COVER


 

KAWA'IDO COVER


 

FAIDUL AHMADI



 

ILMIL KALAM


 

ENGLISH FOR BEGINNERS by Kabiru Musa Jammaje


 

DEPENDABLE ENGLISH by Kabiru Musa Jammaje


 

GIDAUNIYAR MARUBUCI BADAMASI BURJI


Gidauniyar Marubuci Badamasi Burji Ta Gwangwaje Yara
A lokacin da ɗalibai ke komawa makaranta, gidauniyar Badamasi S. Burji ta gwangwaje yara da littattafai da alƙaluman rubutu.
A shekarar da ta gabata ne Alhaji Badamasi S. Burji da gidauniyarsa suka samar da yunifom ga ɗalibai 5,200, a makarantar firamare da ya samar a mahaifarsa ta Burji dake ƙaramar hukumar Doguwa, a jihar Kano.
Yanzu haka an raba littattafan rubutu da alƙaluman rubutu, sai kuma abinci da ake samarwa ga kowanne ɗalibi kyauta.
Allah ya ƙarfafi wannan yunƙuri da wannan bawan Allah.


 

BIN ADAM COVER 2



 

JUZ AMMA


 

DALA'ILUL TAUHIDI - Abul Khairiyya


 

RANAR HAUSA: ƘUNGIYAR HAUSA TA BUK TA CIRI TUTA

 RANAR HAUSA: ƘUNGIYAR HAUSA TA BUK TA CIRI TUTA Nabila Muhammad Ƙungiyar Hausa ta BUK ƙarƙashin jagorancin Kabiru Yusuf Fagge wanda aka fi ...